Farfesun dankalin turawa

hassana gada
hassana gada @cook_18447845
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere ki yanka dankalin turawa ki wanke

  2. 2

    Ki Dora Mai a wuta ki zuba jajjagen kayan Miya ki soya ki tsaida ruwa ki saka dandano

  3. 3

    Ki zuba dankali ki barshi ya dahu

  4. 4

    Idan ya dahu a zuba a plate

  5. 5

    Na yanka kukumba akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hassana gada
hassana gada @cook_18447845
rannar

sharhai

Similar Recipes