Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 4
  2. 5Kwai
  3. 1Butter leda
  4. Baking powder
  5. Sugar
  6. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada sugar da butter ki dinga juyawa harse sugar ya narke, seki fasa kwan ki a wani kwano daban ki kadashi sosai seki juye a sugar da butter din

  2. 2

    Seki dauko fulawarki ki tankade kina zubawa kina juyawa harse yayi dai2 kaurin da kikeso, kisa baking powder cokali daya kisa flavor dinki ki juya sosai seki shafa butter a pan dinki seki zuba wannan hadin a pan din kisa a oven.

  3. 3

    Sai hadin kwalliyar kisa butter da icing sugar dinki kidinga juyawa harse yayi kamar kunfa sannan ki raba ko kala nawa kikeso kiyi sekisa kalar a kowanne, then sekiyi design din dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatin Baba
Fatin Baba @cook_17119979
rannar

sharhai

Similar Recipes