Cake lallausa

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Nayima yara ne domin zuwa makaranta kuma dandanonsa saida yaso ya rikitani daga qarshe ni nafi yaran ci.

Cake lallausa

Nayima yara ne domin zuwa makaranta kuma dandanonsa saida yaso ya rikitani daga qarshe ni nafi yaran ci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
guda 40 yawan abinchi
  1. 4Fulawa kofi
  2. 1Sugar kofi
  3. Baking powder qaramin cokali 2
  4. 10Kwai
  5. 1Butter
  6. Flavor qaramin cokali 2
  7. 1Buttermilk kofi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Nayi anfani da na'urar haka cake ta hannu, sai na fara sa butter na bugashi ya saki sai nasa sukari na buha har sai da silva hade sukayi haske ta rage qarhi sosai

  2. 2

    Sai na fasa kwai ina kadawa ina bugawa daya bayan daya sai nasa flavor na bugashi sai na zuba tankadadiyar fulawa da baking powder kuma na zuba buttermilk sai na buga sosai.

  3. 3

    Daman na riga na kunna na'urar gashi tayi zahi sai na zuba a mazubi nasa awurin gashi na tsawon mintuna ashirin.

  4. 4

    Dandanonshi na daban ne, har kunne ke motsawa saboda dadin😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Plating yayi kyau amma kisaka mana wani ki barma yara wannan 😅

Similar Recipes