Gullisuwa

Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
Saudi Arabiyya

Gaskiya inajin dadin gullisuwa sosai kuma gata dasaukin sarrafawa batare da ansamata abubuwa dayawa ba

Gullisuwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaskiya inajin dadin gullisuwa sosai kuma gata dasaukin sarrafawa batare da ansamata abubuwa dayawa ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Madara Kofi
  2. Sugar cokali biyar idan anason zafi za'a iya karawa
  3. Sai man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki zuba madara da sugar adan bowl Mai tsafta sai cakuda

  2. 2

    Sai kina yayyafa Ruwa akai kina cakudawa ita batasan Ruwa sosai yayyafawa za'anayi harta hade jikinta

  3. 3

    Sai a shafa man gyada a hannu Ana mulmulawa kamar boll sai a daura Man suya idan yadan dau zafi kadan sai azuba arage wuta ita gullisuwa Bata son wuta dayawa idan aka cika mata wuta konewa take.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
rannar
Saudi Arabiyya
Suna na ummi shu'aibu Isah ni 'yar asalin Nigeria ce jahar kano yanzu Ina zaune a Saudiyya Garin makka, ina matukar son iya girke girke na gargajiya da na sauran yarirrika.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes