Gullisuwa

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Gullisuwa alawar madarace mai dadi da sa nishadi

Gullisuwa

sharhi da aka bayar 1

Gullisuwa alawar madarace mai dadi da sa nishadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara kofi biyu
  2. Sugar cokali uku
  3. Flavor
  4. Mai
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa zuba madara akwano

  2. 2

    Sai azuba sugar da flavor ajuya sannan sai akawo ruwa azuba

  3. 3

    Sai a dama kamar haka sannan sai adinga mulmula ta har agama sai adora mai awuta idan yayi zafi sai asaka sai arage wuta ta soyu a hankali idan tayi golden sai a kwashe a colander

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes