Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya silver
  2. Kayan miya
  3. Alayyahu
  4. Seasoning
  5. Spices
  6. Busassan kifi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kdafat taliya rki ki aje a gefe

  2. 2

    Ki zuba grated kayan miyanki ki soyasu kixuba spices naki snnan kixuba seasoning in asun dafu ki xuba kifin yadan dahu sekisa alayyahu kibashi Monti 3 shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Amcy's Kitchen
Amcy's Kitchen @cook_18258439
rannar
Jigawa State Hadejia

Similar Recipes

More Recommended Recipes