Watermelon shake

Taste De Excellent @cook_17709533
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki yayyanka kankanarki kisa blender seka madara ki markade seki tace kisa flavor kisa a fridge yayi sanyi.
- 2
Xaki iya da da sugar inxaqin be miki b kuma xaki iya sa kankara a ciki.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
Watermelon smoothie
Kawae naji Ina son Shan smoothie shine nayi.yana da Dadi sosae ga Kuma amfani a jiki........😋 Zee's Kitchen -
-
Watermelon squash
Shi dai wanna lemon kankana akwai dadin gashi da sa Ka ci abincin sosai Ibti's Kitchen -
Watermelon and coconut smoothie
#teamsokoto Na hada wannan ne saboda yana da matukar amfani ajikin mutum kuma inajin dadinshi Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Watermelon chapman
#ramadanplanners wannan lemo yanada dadi sosai kugwada lokacin azumi da yanayin da muke ciki na zafi Nafisat Kitchen -
Watermelon and banana smoothie
Inason yin smoothie sabida banana naso shiyasa nakesonyinshiRukys Kitchen
-
Watermelon and berries drink
Inason yin lemuka sabida suna karawa abinci dadi musamman inkina cin abinci kinadan zukarshiRukys Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11150484
sharhai