Watermelon milkshake 😋😋😋

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Watermelon milkshake 😋😋😋

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Madara
  3. Ice cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka kankana qanana sai a zuba a kwano a samu ludayi a mirje ta har sai ta fara laushi Sai a saka Madara ta gari akai a juya sai a kawo ice cream a saka akai shima a juya

  2. 2

    Tadaaaaa watermelon milkshake ya kammala😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes