Masar shinkafa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Dafafiyar shinfafa fara
  3. Mangyada
  4. Yeast
  5. Sugar
  6. Gishiri
  7. Cross country seasoning festive

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko de zaki gyara shinkafa kiwanke,sekihada da dafafiyar shinfafa kikai amarkada

  2. 2

    Saikisa yeast da sugar da Dan gishiri sekibarshi kaman awa1

  3. 3

    Sekisa Dora kasko a wuta.amma murhun itace yafi.se kifara suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes