Wainar Shinkafa

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

A gsky naji dadin wannn Wainar sosai kuma iyalai n sunyi farin ciki sosai musamman mai gida na😋

Wainar Shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

A gsky naji dadin wannn Wainar sosai kuma iyalai n sunyi farin ciki sosai musamman mai gida na😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Sikari
  3. Yis
  4. Gishiri
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za a wanke farar shinkafa a markada ta, ba lallai ne sai ta jiku ba sosai

  2. 2

    Sai a zuba yis da sikari da gishiri dai dai misali, sai a kada shi sosai

  3. 3

    A sanya shi a rana ya tashi, sai a yanka albasa kanana kanana a ciki

  4. 4

    Za a iya zuba dafaffiyar shinkafa a ciki, amma sai an gama damawa

  5. 5

    A soya shi da mai a tanda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes