Dolgana

Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
Kano State

Domin iyali

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Coffee/ cukali
  2. 2Sukari cukali
  3. Madara yadda kikeso
  4. 2Ruwan zafi Cukali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki xuba coffee dinki a bowl sekisa sukarinki da ruwan zafinki seki sa cukali mai yatsu kiyita bugawa haryayi kauri yanayi nan Kuma kinsamu madara mai zafi komai sanyi ya danganta da raayinki seki fara xuba madarar a cup seki dakko coffee dinki da kika hada kisa shikenan asha dadi lpy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
rannar
Kano State

Similar Recipes