Tawaitas

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Yanada Dadi ga saukin yi

Tawaitas

Yanada Dadi ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa Kofi
  2. Sugar yadda kikeso
  3. Ruwa
  4. Madara chokali 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba kamar Wainar fulawa Amma yafi waina kauri Sai ki saka karfen yi a cikin Mai yayi zafi kina tsomawa kina soyawa shikenn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes