Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 2 da rabi
  2. Butter daya 250g
  3. 6Kwai
  4. Baking powder half tea spn
  5. Flavor murfi daya (vanilla)
  6. Marada ydda kikeso Nide nsa full 4 tbl spn
  7. Sugar dede dandanonki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xakiyi ta juya butter da sugar har ya narke kuma butter ya tashi seki rikasa kwai da daidaya kina juyawa har ya hde jikinsa kixuba flavor ki DDA juyawa seki xuba mdararki byn nan kixuba fulawa kiyita tukawa har se ya hade jikinsa kixuba baking powder ki kara juyawa harki gama sekixo ki rika Cuba wa a toaster nki kina gswa

  2. 2

    Note kafin ki fra gshi sekin Dan kunnata yyi xafi xeki tsafa butter snman ki xuba hdin

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Mhiss zahra
Mhiss zahra @cook_22423517
don allah yaya akeyin dough samosa

Wanda aka rubuta daga

Amcy's Kitchen
Amcy's Kitchen @cook_18258439
rannar
Jigawa State Hadejia

Similar Recipes

More Recommended Recipes