Salad

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577

Ina son salad kuma yana kara lfy

Salad

Ina son salad kuma yana kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salad
  2. Dankali
  3. gwangwaniWaken
  4. Bama
  5. Kwai
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka salad dinki manya sai ki dafa dankali da kwai ki yankasu a dan kwano sai ki zuba salad dinki ki kawo baman ki ki zuba da waken gwangwaninki saiki juya ki dansa Dan sugar kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes