Chips with sausages sauce

Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
Kaduna State

Inason chips bana gajiya dashi ni da yaro na

Chips with sausages sauce

Inason chips bana gajiya dashi ni da yaro na

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Oil
  3. Sausage
  4. 1Maggi
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Onions, Red pepper,Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere irish naki ya tsane ba ruwa jikinshi sai ki soyashi

  2. 2

    Kiyi sliced Onion,red pepper,ki soya sausage dinki ki yankashi kanana

  3. 3

    Sai ki sa oil dinki ki soya onion, red pepper kisa Maggi, curry thyme salt kadan sai ki zuba sausage dinki ki soya sauce dinki

  4. 4

    Ki fasa Egg dinki kisa salt, onion, curry kiyi waina😋enjoyed it

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
rannar
Kaduna State
i love food ❤
Kara karantawa

sharhai

Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
Chips wit sausages sauce akwai dadi wajen breakfast

Similar Recipes