Tura

Kayan aiki

  1. 1Kifi babba
  2. Tattasai da tarugu
  3. Albara karama
  4. Lawashin albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Curry
  7. Maggi
  8. Manja da mangyada 2 spoons

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nasa mai a pot, nasa albasa Kadan, yafara soyuwa na sa tarugu da tattasai kadan, yafara soyuwa na tsaida ruwa

  2. 2

    Bayan ruwan ya tafasa nasa maggi, curry, kayan kamshi na barshi ya tafasa for 2-3 minutes

  3. 3

    Saina kawo wankakken kifina na jera cikin pot din, saina juya na rufe.

  4. 4

    Bayan minti 5 na bude na sa albasa, na kara tarugu kadan nasa lawashin albasa saina rufe for another 5 minutes saina sauke

  5. 5

    Nasa a plate saina kawo lawashin albasa nasa akai for garnishing

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes