Farfesun kifi

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yana da dadi sosai gashi y danyi yaji zaiyi mgnanin mura a wannan lokaci namu n sanyi😋😋😋 #repurstate

Farfesun kifi

Yana da dadi sosai gashi y danyi yaji zaiyi mgnanin mura a wannan lokaci namu n sanyi😋😋😋 #repurstate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Mai
  3. Attaruhu dai dai yadda kk son yaji
  4. Albasa daya medium
  5. Tattasai 1 babba
  6. Ruwa kadan
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi
  9. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki ki tsaneshi ki barshi ruwan jikinshi y tsane saiki dora mai a wuta yayi zafi saiki soya kifinki

  2. 2

    Idan kin gama saiki daura karamar tukunya ki zuba mai din d kk soya kifin b dayawa zaki saka ba saiki saka albasa d tafarnuwa idan sun dan risina saiki zuba jajjagen kayan miyanki attaruhu,tattasai saiki saka ruwa kadan ki zuba maggi d kuma kayan kamshi saiki rufe ki barshi har sai ruwan y zama kadan saiki zuba soyayyen kifinki ki bashi 2 mnts shknn saiki sauke enjoy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes