Soyayyen dankalin turawa

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Yarana nasonshi Kuma yanada sauqin girkawa

Soyayyen dankalin turawa

Yarana nasonshi Kuma yanada sauqin girkawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin dai-dai yadda kikeson yawanshi sannan ki yankashi da Dan tsayi ki wanke sannan ki tarareshi a kwando

  2. 2

    Saiki aza Mai a wuta Amma kada ki saka wuta sosai,idan yayi zafi sai ki debo dankalinki daga cikin kwando ki sa gishiri kadan ki zakudeshi da gishiri sannan ki zuba cikin mai.zakibarshi har ya fara brawn kadan sannan ki kwashe haka Zaki riqayi har ki qare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes