Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Gishiri da farin maggi
  4. Tattasai da tarugu
  5. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki dafa doyarki ta dafu sosai sai ki kausheta cikin want bowl kizuba tattasai da tarugu da kayan dandanon ki said yamutsa sosai komi yashiga ciki.

  2. 2

    Kifasa kwai sai kidau ko kaubin doyarki saiki dinga mulmulawa kina sawa cikin kwai ki kina soyawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes