Kayan aiki

45mnt
2 yawan abinchi
  1. Doya,rabi
  2. Tarugu da tattasai, nikakke
  3. 6Magi
  4. Gishiri dan dandano
  5. Kayan yaji kadan
  6. 1/4kuf na manja
  7. Mangyada kadan
  8. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Acikin tukunya mai kyau,zaki zuba manja da mangyada, sai yayi zafi kadan,saiki zuba tarugu da tattasai ki soyasu

  2. 2

    Basai sunsoyu sosaiba,saeki zuba ruwa,kisa kayan dandano ki barshi ya tafasa

  3. 3

    Bayan ruwan suntafasa,daman kin yank doya. Zaki zubata ciki ki motsa sae ki rufe ya fara dahuwa

  4. 4

    Idan takusa dahuwa sai kizuba alayyahu aciki ki motsa,amma ki rage wuta

  5. 5

    Idan yayi azuba aci,yummy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

sharhai

rahul kumar
rahul kumar @cook_17242747
Great taste. I tried it myself and it's very much easy. I also found another similar recipy at http://tecraze.com/

Similar Recipes