Hadin awara

hassana gada
hassana gada @cook_18447845

😋😋😋

Hadin awara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara yanka goma
  2. 2Tumatur
  3. 1/2Albasa
  4. Dandano
  5. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanke awara ki barbada gishiri da farin Maggi ki cikin Mai

  2. 2

    Ki kwashe

  3. 3

    Ki yanka tumatur da albasa ki wanke ki aje gefe

  4. 4

    Ki zuba yaji Mai Dadi a cikin awara ki juya se ki zuba tumatur da albasa

  5. 5

    Aci Dadi lfy

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hassana gada
hassana gada @cook_18447845
rannar

sharhai

Similar Recipes