Miyar kubewa

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Maigidana Yana son miyar yauqi, Kuma tanada sauqin Yi, nakanyi ta da salo kala kala. Tayi Dadi sosai.

Miyar kubewa

Maigidana Yana son miyar yauqi, Kuma tanada sauqin Yi, nakanyi ta da salo kala kala. Tayi Dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kubewa
  2. Gishiri
  3. Ajino Moto
  4. Ruwa
  5. Hadaddiyar miyar ja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kubewa/guro idan ta tsane ruwa ki gurza da abin guga, said kisa a tukunya ki zuba ruwa har ya rufe kubewar kisa gishiri da ajino moto, said kisa maburkaki kiyi ta juyawa idan sun game sai ki jira Amma bazakiyi Nisa da ita ba kinayi kina juyawa Anna baasa with da yawa da zarar ta Fara kinda da qamshi Tana gab da dahuwa, idan ta Dan canja kala kadan Kuma yauqin ya Miki sai ki sauke. Sai ci......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes