Awara

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Gaskia naji dadin awarar nan tunda na ganta maryama's kitchen tayi taban shaawa kuma na gwada alhamdulilla tai man dadi yanda nayi ta

Awara

Gaskia naji dadin awarar nan tunda na ganta maryama's kitchen tayi taban shaawa kuma na gwada alhamdulilla tai man dadi yanda nayi ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara yanka 15
  2. Albasa babba1
  3. Tattsai2
  4. Tumatur5
  5. Maggi guda3
  6. Curry kadan
  7. Kayan kamshi kadan
  8. Attarugu1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya awarar ki bayan kin soyata sai ki gyara kayan miyar ki ki jajjaga su ki daura mai a tukunya ki soya su sai ki yanka albasa round ki aje gefe

  2. 2

    Sanan ki kawo maggi ki zuba kisa albasar nan ki soya sosai sai ki kawo awarar ki ki zuba ta ki cigaba da motsawa a hankali har ta hade jikin ta sai ki sauke kisa a plate sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes