Tura

Kayan aiki

30mint
  1. Spaghetti
  2. Fish &knorr maggi
  3. Carrot
  4. Albasa&salt
  5. Oil
  6. Attaruhu
  7. Garlic

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Dafarko zakisami sukumbiyanki kiwankeshi ki ajeyi agefi kigyara su attaruhu kiye Chopped ko greating dinsa ki ajiye kiyanka albasa

  2. 2

    Saikidauko tukunuarki kisa oil aciki kixuba garlic da ginger kifara soyawa kisaka albasa kisaka attaruhu kisoya kadan saikisa black papper da onion powder garlic powder saikisaka knorr Maggi sannan kisaka ruwa daidai yadda zaidafamiki taliyarki kirufe

  3. 3

    Sannan idan yatafasa kisa taliyarki tadanye minti 3saikisaka kifinki daman kinguarashi kisaka albasa da carrot kibarshi yadan da dahowa saiki sauke shikenan ace dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
Agaskiya ina matukar son taye sosai

Similar Recipes