Fried spaghetti with vegetables

Mrs Kb
Mrs Kb @rukamkab
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Carrot
  3. Green peas
  4. Cabbege
  5. Maggi
  6. Onga
  7. Curry
  8. Kayan kamshi
  9. Man gyada
  10. Kifi kawara
  11. Albasa
  12. Attaruhu
  13. Gishiri
  14. Tumatur

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko uwargida Zaki Dora ruwa awuta inya tafasa sai kizuba taliyanki kisa gishiri kadan sai kiyimata Rabin dahuwa intayi sai ki tsaneta a matacin taliya kiwanken ta sosai.

  2. 2

    Bayan already dama kin Riga da kin yanka vegetables din ki kin jajjaga tarugunki ki daka kayan kamshi.

  3. 3

    Sai kisa Mai awuta kisa albasa kisoya samama ki kawo tunmmatur kisa kikawa tarugu kisa kikawo cabbage,carrot,green peas,sai kikawo Maggi da onga da kayan kamshi sai Kita soyawa na kamar minti uku sai kifi kawara kisa sai ki juya sosai kawo taliyanki kizuba akai kisoya zuwa 5 minutes shikenan sai ki sauke.

  4. 4

    Wanna girki munji dadin shi nida iyalina.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mrs Kb
Mrs Kb @rukamkab
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes