Vanilla cupcakes

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Yayi dadi sosai gashi yayi taushi Kamar nasa madara

Vanilla cupcakes

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yayi dadi sosai gashi yayi taushi Kamar nasa madara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2 kofi
  2. gwangwaniSugar girgijin
  3. 1Butter simas
  4. Vanilla flavour cokali 1
  5. 5Qwai
  6. Cupcakes paper
  7. Baking powder cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki zuba butter da sugar a bowl ki ta motsashi da muciya har yayi fari Kuma zakiga ya rage nauyi

  2. 2

    Saiki tankade fulawa ki sa baking powder 1cokali ki motsa

  3. 3

    Acikin butter ki fasa kwanki daya saiki motsa har ya qare dakin saka daya saiki motsa har ki gama Sai ki zuba flavour cokali 1 saiki zuba flour kadan _kadan har ki gama juyewa ki motsa sosai

  4. 4

    Saiki samu pan na cupcakes ki jera papers aciki ki zuba batter din Rabin paper inya gasu zai ciko dama kinyi preheating oven dinki Sai ki gasa shi a 150 degree tsawon minti 20

  5. 5

    NOTE..Yanda Zaki gane ya gasu in kin fito dashi ki samu toothpick ki soka aciki inya fito bakiga komai ba to yayi in ya fito da batter a jiki to bayyi ba

  6. 6

    Zai Miki guda 28ko talatin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes