Burger

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Da dadi sosai ga kuma sauki wajen yinshi😋😍

Burger

Da dadi sosai ga kuma sauki wajen yinshi😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi uku
  2. Madara cokali 1
  3. Siga cokali 1
  4. cokaliYeast karamin
  5. cokaliGishiri karamin
  6. Butter cokali biyu
  7. 1Kwai
  8. Kanto
  9. Minced meat
  10. Spices
  11. Mai
  12. Cucumber
  13. Lettuce
  14. Tumatir
  15. Albasa
  16. Cheese
  17. Mayyonaise
  18. Ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisamu bowl dinki kizuba filawa kisa yeast,siga,madara,kwai, butter,gishiri,ki cakuda sai ki dakko ruwan dumi kisa kadan ki juya har ya hade ki bugashi sosai saiki rufe kisa guri mai dumi ki barshi ya tashi saiki dakko ki rabashi ki dinga mulmulaw yayi cycle sai ki dakko try na oven kisa foil paper ki shafa butter Sai ki dinga jerawa.

  2. 2

    Sai ki dakko farin kwai kisamu brush ki dinga shafawa a saman Sai ki barbada kanto akai ki gasa idan kingama saiki ajiyeshi a leda.

  3. 3

    Sai kuma ki dakko minced meat dinki kisa masa breadcrumbs, maggi,attaruhu,albasa,kayan kamshi ki cakuda saiki dinga diba da hannu kina plating dinshi saiki dakko non stick kisa mai kadan saiki soya,saiki dakko cucumber,tomatoes,albasa, lettuce,cheese,ki wanke ki yankasu round shape sai ki dakko bread dinki ki rabashi gida biyu ki shafa mayonaise, ketchup saiki dakko su cucumber dinki ki jerasu aciki sai a duma ma aci.👌😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

Similar Recipes