Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami bowl kixuba flour gishiri, nutmeg, oil, garin madara, saiki sa ruwa ki kwaba fulawa kamar kwabin chin chin saikiyi fadi dashi kamar fadin gurasa sai ki gasa

  2. 2

    Sannan zaki tafasa kazanki saiki soya sama sama saiki sauke ki yankashi kanana saiki daura kayan miya idan yasoyu saiki tsaida ruwa yanda kikeso idan yatafasa saikisa irish dinki idan yanu na saikisa Kazan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Feenat kitchen
Feenat kitchen @cook_20888352
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes