Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Salad
  3. Kwai
  4. Shinkafa
  5. Tumatir
  6. Albasa
  7. Yaji
  8. Mai
  9. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaa wanke salad a yanka tareda tumatir da albasa

  2. 2

    A daura ruwa atukunya

  3. 3

    A tsince wake axuba da kanwa kadan

  4. 4

    Idan waken ya dahu se a wanke shinkafa axuba

  5. 5

    Idan yayi se a sauke ayi seving aci da mai da yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes