Shinkafa da wake

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan hadinma akwai dadi #garaugaraucontest

Shinkafa da wake

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan hadinma akwai dadi #garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna50mintuna
Mutane7 yawan abinchi
  1. 1Wake Kofi
  2. 2Shinkafa Kofi
  3. Gishiri
  4. Salad
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Kara's
  8. Yaji
  9. Mankuli

Umarnin dafa abinci

Mintuna50mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara wake ki wanke ki Dora a wuta yaita dahuwa idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba kibata mintuna 15 sannan ki race ki sake zuba tafasasshen ruwan zafi daidai Wanda zai karasata

  2. 2

    Bayan mintuna 15 idan ruwan ya tsane ta dahu ki sauke

  3. 3

    Kizo ki wanke salad,tumatur,attarugu,albasakl,Kara's ki goga Kara's sairan kuma ki yankasu saiki zo kiyi serving abincinki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes