Taliya da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Pinch salt
  3. Miyat stew
  4. Tumatir
  5. Tattasai
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Kayan dandano
  9. Kayan kunshi
  10. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na tura ruwa a wuta bayan ya tafasa na zuba taliya da gishiri kadan sannan ta bar ta ta dahu sai na tace a kwalanda

  2. 2

    Sannan na zuba kayan miya na atukunya na durasu a wuta bayan nayi blending din su na bar su har Ruwan ya kone sannan na dauko soyayyen mangyada na NASA na sa kayan dandano dana kanshi sai na rage wuta na bar ta tasoyu a hankali sai nayi serving tare da soyyayen kifi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes