Taliya da manja

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Inason zuwa qauyenmu ko don inci taliya da dallaki...Abincin emmatan amarya😅😋
#Gargajiya

Taliya da manja

Inason zuwa qauyenmu ko don inci taliya da dallaki...Abincin emmatan amarya😅😋
#Gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
3 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. Manja
  3. Albasa
  4. Yaji dakkakke
  5. Man gyada kadan

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko Zaki aza Ruwan zafin ki Idan Sun tafasa Sai kisa taliyarki ki tarfa man gyada saboda kada ta Hade Sai kisa gishiri ki Bari ta dahu

  2. 2

    Bayan ta dahu Sai ki sauke ki wanke ta kisa cikin Ruwan sanyi gudun kada ta chabe.

  3. 3

    Sai ki aza man janki ki yanka albasa inya soyu Sai ki zuba hadin yajinki zakiji Yana qamshi Sai ki motse ki Bari yayi kamar 2mins Sai ki sauke

  4. 4

    Baa ba yaro me qiuya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

sharhai (4)

Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
I love dis. Musamman in kika soya yajin cikin manja😍

Similar Recipes