Yar Miya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tumatur
  2. Albasa
  3. Tattasai
  4. Attarigu
  5. Man gyada
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa mai a wuta sai albasa idan ya Dan soyu sai ki sai jajjagen tumatur DA tattasai DA attarugu DA albasa sai ki soya sama sama zaa iya ci DA farar shinkafa zaa iya ci DA couscous ko taliya.

  2. 2

    Saiki sa sauran

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes