Tuwon shinkafa DA miyar egusi

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

"Foodfolio

Tuwon shinkafa DA miyar egusi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

"Foodfolio

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Kayan miya
  3. Ogun
  4. Agusi
  5. Kayan kamshi
  6. Kayan dandani
  7. Man gyada
  8. Kifi
  9. Lawashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kuwanke shinkafarki ki dakyau kisa atukunya da ruwa Mai zafi har yyi taushi kituka

  2. 2

    Kisa Mai atukunya ki soya kifinki dama kintika kayan miyarki ki juye aciki kidan soyata kizuba baking powder saboda tsamin tomoto kizuba kayan dandano DA kayan kamshin

  3. 3

    Inyayi daidai ki zuba agusi a robber ki yank a albasa DA dan maggi kisa ruwa kadan,kirinka jefawa kamar danwake har kigama

  4. 4

    In agusin yyi kizuba Ogun dinki DA lawshin har su tahu shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes