Kosan doya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere doya ki wanke ki sata atukunya kisamata dan gishiri sai barta ta dahu

  2. 2

    Idan ta dahu sai sauki ki samu tirmi ki jajjaga tarugu da albasa tare da maggi sai ki dauko doyarki ki sa acikin tirmin ki daka ta sama sama kinga kayan hadi zasu hade guri daya

  3. 3

    Sai ki samu ruba mai kyau ki FASA kwanki ki samai maggi da albasa sai ki dinga mulmula doyar kina tsuma wa akwai daman kinriga kisa manki awuta sai kidinga sawa acikin man kina soyawa haka xaki yi tayi har kigama aci dadin lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes