Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a dafa cowtail a pressure pot bayan ya dahu sai a sauke

  2. 2

    Sai ki saka mai kadan a tukunya ko pan ki saka alabsa kadan da attarugu ki kawo ginger da garlic dnki ki saka ki saka spices da seasoning dnki sai ki saka cow tail dnki kiyi ta jujjuyawa har abubuwanki su shiga cikin cowtail dnki sai ki kawo albasanki slice ki zuba ki barshi yadan sulalu sai a kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima surajo
fatima surajo @cook_18269732
rannar

sharhai

Similar Recipes