Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fara wanke kajin ki da ruwa masu kyau sai ki matsa lemon tsamin ki ki qara wankewa
- 2
Sai ki aza tukunyarki ki zuba kajin ki ki yanka albasa kisa ginger and garlic paste kisa Maggi,curry da kayan kamshi ki rufe ki barshi ya dahu kamar 20 mins haka
- 3
Idan yayi sai ki sauke ki soya
- 4
Dama kin Riga kinyi greating kayan miyar ki sai zuba Mai kadan ki zuba kayan miyan ki kisa Maggi sai kiyi ta motsawa har ya soyu sai ki sa sliced albasan ki ki motse ki raba kayan miyan gida 2 Sai kisa kajin ki cikin na farkon kina motsawa kina yi kina Kara hadin sauce dinki gar ki qare
- 5
Shikenan kin gama aci Dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Peppered chicken
Wannan papper chicken din na daban ne nayi ma wani Mara lpia ne koma yaji dadin sa sosae Sumieaskar -
-
-
-
-
-
-
-
-
Awara meh sauce
Wannan hadin awaran yayi dadi sosai,jinjina ga maryaamah a wurin ta na samu idea din nan. mhhadejia -
-
-
-
-
-
-
-
-
Pepper 🐔chicken
Kaza Akwai 😋mussamman Pepe chicken Ina Marika son ta kitchenhuntchalenge habiba aliyu -
-
-
-
-
Gasasshen Bread me yanka da peppered chicken
Akwai dadi sosae ki gwada zaki bani labari Afrah's kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16207894
sharhai