Papper meat

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Spices
  5. Mai
  6. Maggi gishiri
  7. Ginger garlic

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa nama da albasa da maggi gishiri da spices me dadi idan ya nuna se ki soya ki kwashe.

  2. 2

    Se ki jajjaga attarugu da albasa garlic da ginger se kisa acikin naman da maggi fa spices da mai se ki kiyi marinating na tsawon awa daya se ki juye a baking pan kisa a oven ki gasashi har se kayan miyan ya kama jikin naman. Akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes