Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan bukata
- 2
Ki zuba tafasasshen ruwa da madara a cikin babban bowl sai ki zuba sugar ki jujjuya
- 3
A wani karamin bowl ki fasa kwai ki zuba mai a cikin sai ki jujjuya
- 4
Ga yanda zaiyi nan
- 5
Sai ki juye a wancan mixture din mai madara
- 6
Ki zuba baking powder da baking soda a cikin bowl mai flour daban
- 7
Ki zuba sugar da cocoa powder ki jujjuya sosai
- 8
Sai ki zuba cappuccino
- 9
Ki zuba chocolate flavor
- 10
Ki zuba vanilla flavor da milk flavor
- 11
Ki zuba dry ingredients a cikin wet ingredients ki jujjuya sosai kar ki bar lumps. Idan ma sun fito ki tace batter din da filter
- 12
Ki yi pre heating oven sai ki greasing pan ki zuba batter ki gasa. For the red velvet cake kuma you can check my recipes ina da shi guda biyu
- 13
Za ki yi yin chocolate cake parfait da cake din bayan kin yi mixing whipping cream (check my recipes also shi ma akwai)
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Chocolate cake
A duk kalolin cake da muke dasu babu wanda nafiso kamar chocolate cake kuma yarona ma yanasonshi. Dan haka bana dadewa sai nayi.😋😍 Zeesag Kitchen -
Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
Chocolate fudge cake
#gashi wato wan nan cake din gaskiya baa bawa yaro me kyiwa 😋 khamz pastries _n _more -
-
Chocolate fudge
#team6cakeIna tunanin zanbama chocolate cake sarautar gabadaya cake🤤 domin kam yafiye min duka sauran 😋 #kitchenhuntchallenge. Beehive treats -
-
Chocolate cake
I found this recipe somewhere and decided to give it a try and it turn out to be my best chocolate cake ever superb moist 😋 try it and thank me later #backtoschool @harandemaryam and @slyvinloganleo @meerah22 come and have some Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
Chocolate mug cake
Thank you so much @grubskitchen , thank you cookpad #mugcake Maman jaafar(khairan) -
-
Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae Afrah's kitchen -
-
-
-
-
Mini pancakes
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu. Princess Amrah -
-
More Recipes
sharhai (3)