Lemon ginger mai color

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
Kaduna

Wannan shine ire iren abinda ake bukata a lokacin zafi, musamman idan aka saka a fridge yayi sanyi #kadunastate

Lemon ginger mai color

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan shine ire iren abinda ake bukata a lokacin zafi, musamman idan aka saka a fridge yayi sanyi #kadunastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mins
4 yawan abinchi
  1. Cotta danya
  2. Lemon tsami
  3. Suga
  4. Color kore
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Za daka citta danya, a zuba ruwa a tace

  2. 2

    Sai a yanka lemon tsami a tace ruwan lemon

  3. 3

    Sai a hada da ruwan citta da na lemon tsami, a Kara ruwa kadan a zuba suga da kalar kore. Sai a saka fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 B.Y Testynhealthy
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes