Shayi mai qara lahiya

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar

Shayi mai qara lahiya

Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mintuna
2 yawan abinchi
  1. Na'a na'a (danye)
  2. Lemon grass (danye)
  3. Citta (danya)
  4. Kanumfari
  5. Ruwa
  6. Zuma

Umarnin dafa abinci

30 mintuna
  1. 1

    Ki wanke na'a na'a da lemon grass sai kisa a tukunya ki zuba ruwa ki dora akan wuta, sai ki zuba kanumfari da citta.

  2. 2

    Idan ya tafasa sai ki tace kisa zuma sai shaaa. Kisha ke da maigida da yara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes