Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na zuba man gyada a tukunya bayan yayi zafi sai na zuba Kayan miya da kayan hadin dana kamshin na soya shi yayi rafai. Sai na zuba ruwa bayan ya tafasa sai na zuba taliyar na barta ta dahu.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya da dafafen kwai
Khadijah Umar Aminu(Queen Deejah) wannan jollof din taliyar dakuma dafafen kwai akwai dadi sosai inkikabi yadda na tsarata na dafa bazaki taba dafa taloya ba batawannan hanyarba. Abincin yahadu sosai mutane sunsha Santi😂. Aci.lafiya #kitchenhuntchallengeCrunchy_traits
-
-
-
-
Dafadukan Taliya A Saukake👌
Kasan cewan nayi sanitation in gida na gaji sosai 🥴ga mai gida zai dawo gida daga gun aiki😔na yanke shawaran yin wannan saukakekken girki don yin shi cikin lokaci qalilan. Kuma ya mana dadi sosai 😋#Taliya Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11823296
sharhai