Kayan aiki

  1. 1/2 kgNama
  2. 5Tarugu
  3. 2Farin magi
  4. 1teaspoon gishiri
  5. 2Maggi cube
  6. Dakakken yaji 1 teaspoon
  7. Oil 2 tablespoons
  8. 1Albasa babba
  9. 2Tumatur manya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke nama ki yanka kanana. Sai ki zuba a tukunya da albasa da kayan kamshi ki barshi ya tafasa. Ki sauke ki tsane a kwando

  2. 2

    Ki yanka albasa fa tumatur. Ki nemi skewers ki jera tsoka, tumatur, albasa tsoka har ki zuba adadin da kike so. Sai ki jajjaga tarugu tare da maggi ki kwashe a container ki zuba ruwa a tarugu. Sai ki ringa dauko kowanne stick kina zuba jajjagen a kai bayan kin gama duka sai ki shimfida foil paper a kan baking tray, ki jera naman a kai ki barbada yaji, farin magi, sai ki zuba mai a kai. Ki jiye sauran cefanen da ruwa ruwanshi a kai ki saka a oven ki gasa

  3. 3

    Ga shi bayan ya gasu. Za ki samu akalla 30 pieces

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes