Kayan aiki

  1. 2 cupcous cous
  2. 1 cupzogale
  3. 1/4 cupmai
  4. 1/4 cupRuwa
  5. 1Teaspoon Maggi
  6. 1/2Teaspoon curry
  7. 1/4dafaffiyar gyada
  8. 1Tablespoons attaruhu
  9. 1/8 cupAlbasa
  10. Farin maggi kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada komai acikin cous cous dinki saiki zuba mai,gyadarki zaki fara tafasata acikin ruwa ta dawu

  2. 2

    Saiki zuba ruwa Dan kadan

  3. 3

    Saiki juyashi ko ina y hade jikinsa

  4. 4

    Gashi na juyashi ko ina y hada,saiki zubashi acikin buhu,kisa acikin madan baci ki turara,zaki iya barinsa yay minti 30 saiki sauke

  5. 5

    Gashi bayan y turara saiki sauke shi

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes