Coconut laddoo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi daya na goggagiyar kwakwa
  2. Madara condensed
  3. Rabin Kofi na garin madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A cikin tukunya axuba condensed milk,goggagiyar kwakwa(xa'a Dan rage kwakwar),sannan a Xuba garin madara. Sai a juya.

  2. 2

    Sannan a Dora a ragaggen wuta.sai a ta juya wa har sai ya hade kansa,sai a sake shi ya hushe.

  3. 3

    Xa'a shafa mai a hannu,sannan a mulmula hadin xuwa kananun balls. Sai a dauki kowanne ball a saka acikin wannan goggagiyar kwakwar da muka ijiye gefe. Sai a jera akan plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes