Doughnut

Kankarofi
Kankarofi @cook_21353318

Ina son duk wani abu da ya danganci fulawa

Doughnut

Ina son duk wani abu da ya danganci fulawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 4 tbspSugar
  3. 1 tbspYeast
  4. 1 tbspFlavor
  5. 3 tbspButter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki tanadi duk wadan nan kayan naki, sannan ki samu bowl mai kyau ki xuba yeast dinki sannan ki xuba ruwan dumi aciki.

  2. 2

    Sannan ki xuba flour da sugar da flavor acikin roba sannan ki dauko wannan yeast din da kika jiya da ruwan dumi ki kwaba har sai ya hade jikin shi sannan ki dauko wannan butter din ki xuba ki cigaba da kwabawa har sai yayi laushi sannan ki rufeshi ki barshi yayi 15min.

  3. 3

    Bayan yayi 15min idan kika dauko xakiga ba dauyi sannan ki murxa ki saka doughnut cutter ki ringa yankawa, bayan kingama sai ki ringa soyawa amma karki bari man yayi xafi dayawa shikenan kingama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kankarofi
Kankarofi @cook_21353318
rannar

sharhai

Similar Recipes