Doughnut

Oum Nihal @cook_19099806
Wannan Girki naganshi a wurin mentor dina (chef suad)kuma shine girkin daya birgeni #bestof2019
Doughnut
Wannan Girki naganshi a wurin mentor dina (chef suad)kuma shine girkin daya birgeni #bestof2019
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawa ki sa sugar, yeast, butter, ki motsa kisa kwai kisa flavour kisa ruwa kofi 1 ki kwaba kirufeshi yatashi sannan ki murza kiyanka kisake barin shi yatashi kisoya amai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Doughnut
Wannan girkin na sameshine daga hannun Abdulaziz AKA Chef Abdul, ina godiya da irin gudunmawar daya bani. Hauwa Dakata -
Doughnut
Wannan doughnut din nayi shine urgently don bakuwa ta kuma Alhamdulillah taji dadinsa sosae harda guziri......🤣 Zee's Kitchen -
Doughnut mai nadi
Nagaji da yin doughnut kala daya kullum shine nace bari nacanza yau TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
-
Doughnut
Wannan dounught yanada dadi gakuma laushi ga saukin yi kuma #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Doughnut
Yanada dadi gakuma laushi kuma yarana suna so sosai shiyasa nake son yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi Safiyya sabo abubakar -
-
Ring doughnut
Dadinsa ba'a maganah Wann shine yina na farko ngd chop by halimatu da recipe dinta nayi amfani Allah ya Kara basira Nasrin Khalid -
-
-
Doughnut
Ina son doughnut Amma nafi son shi d xafinsa naci shi a lokacin d nayi .Kuma wannan doughnut din Bansa Masa kwae b bns Masa Madara b.yasha dae bugu😂 Zee's Kitchen -
Cheese cake
Cheese cake yana daya daga cikin cakes din da ya yi min dadi. Wannan shine karon farko da na gwada yinsa bayan na koya daga wurin Chef Suad a wurin bakeout da aka yi mana. Iyalina sun ji dadinshi kwarai kuma suna fatan na sake yi musu irinshi. Princess Amrah -
Twisted Korean Doughnut
A gaskiya wannan twisted Korean doughnut yanada matukar dadi wlh kuma ga sauki gashi bashida cin kudi ya kamata sisters ku gwada dan Allah. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Peanut
Wannan shine yin peanut dina na farko Kuma alhmdllh munji dadinta sosae gaskiya Zulaiha Adamu Musa -
Gasasshen Doughnut
Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa. Gumel -
-
-
Kwalliyar doughnut(glazing)
Wannan ado da akewa doughnut a sama yana kara mata armashi ga mai ci, muna da hanyoyi da zaabi ayi wannan kwalliyan da sinadari shine yau na dauko muku daya daga ciki... Chef Leemah 🍴 -
Biredin Donut
Wannan girki ne mai matukar amfani,yana kuma da dadin gaske,mutane a kasarmu suna yawan amfani dashi a wurin hidomin buki. M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) -
Cupcakes
#nazabiinyigirki inason wannan girki yana da dadi sosai kuma yana daya daga cikin abunda nafiso,Domin inakaunar sarrafa fulawa Ina abubuwa daya da ita amma cupcake yana daya daga cikin Wanda muke so nida iyalina sassy retreats -
-
-
-
Burodi
Abinda yasa nayi wannan burodin shine, saboda wannan doka da'akasa na rashin fita saboda Corona virus, nawayi gari bamuda burodin kalace, shine nace bari ingwada ingani ko zan iya, Alhamdulillah da kuma godiya ga recipe din Rahma barde nayi burodina kuma yayi matukar kyau ga kuma dadi abaki saidai ni banyi amfani da habbatus sauda da inibi ba dan yarana basaso, nagode kwarai. Mamu -
Bread mai inibi
Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi. Kuma yanada kyau idan za ayi bredi idan akazo wurin kwabata a kwabata sosai sbd shi zai karawa bredin laushi sosai kuma zakaji dadin cinsa#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11381228
sharhai