Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kokumba_ biyu
  2. Tumatur_biyar
  3. Albasa_ karami
  4. Yajin kuli_ Dede bukata
  5. Man kuli_ Dede bukata
  6. Maggi_daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke kokumbanki,tumatur,albasa

  2. 2

    Kisamu roba ki yayyanka kayayyakinki kixuba Mai,yaji da magi ki gauraya Zaki iyaci haka Koda shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes