Gashasshen breadi da kwai

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Ga saukin yi kuma kabawa yara ko me gda su karya sufita skull ko aiki

Gashasshen breadi da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ga saukin yi kuma kabawa yara ko me gda su karya sufita skull ko aiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
3 yawan abinchi
  1. Breadi me yanka-bakwai
  2. Kwai -biyar
  3. Maggi-daya
  4. Yajin barkwano-kadan
  5. Albasa -karami
  6. Man zaitun-dede bukata

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Dafarko zaki FASA kwanki a faranti medan zurfi sai ki yanka albasanki kisa maggi kisa yajin barkwano ki ka dashi sosai

  2. 2

    Sai ki daura kaskon suya akan wuta kisa man zaitun kadan idan yayi xafi sai kidauko breadi daya kisa acikin hadin kwan ki juya ko ina yasamu sai kisa acikin kwaskon ki gasa kowani gefe shkann.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes