Shinkafa da manja

Yoyi Saudat
Yoyi Saudat @Saudatu

Domin kwadayin ciki #MLD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Man ja
  3. Yajin daka
  4. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Adafa shinakfan abarta tanuna

  2. 2

    Se Asoya manja ayanka albassa asa akai

  3. 3

    Akawo Maggie da yaji asaka shikenan

  4. 4

    Hadin akwai Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yoyi Saudat
Yoyi Saudat @Saudatu
rannar

Similar Recipes